Connect with us

Manyan Labarai

Farfado da wasan kwaikwayon da’be zai samar wa matasa aikin yi – Buhari

Published

on

Gwamnatin tarayya ta ce dubun matasa ne za su sami aikin yi bayan an sake gina dakunan wasannin kwai-kwayo na da’be.

Ministan yada labarai Alhaji Lai Mohammed ya bayyana hakan a ranar Lahadi ya yin da yake mika babban dakin wasanni ga babban bankin kasa CBN da kungiyar bankuna.

Gwamnan babban bankin na CBN Godwin Emefiele ya ce idan aka dawo da wasan kwaikwayon za a samar da fiye da Dala biliyan 20 a duk shekara an sake inganta shi cikin watanni 18.

Da yake jawabi a wajen taron gwamnan jihar Lagos Babajide Sanwo-Olu da mataimakin sa Dr, Obafemi Hamzat da ministan matasa da wassanin Sunday Dare da shugaban kungiyar bankuna ta kasa Mr. Herbert Wigwe da babban sakatare a ma’aikatar yada labarai Grace Isu Gekpe da dai manyan baki.

 

 

 

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Freedom Radio Dutse 99.5 FM Dala FM Kano 88.5

Now Streaming

Archives

Copyright © 2019. Freedom Radio Group. All Rights Reserved.

error: Content is protected !!