Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

Tashin Dala ne ya haddasa tsadar Man jirgin Sama-Chiris Najoma

Published

on

Shugaban hukumar kula da harkokin sufuri jiragen sama ta Nijeriya Captain Chiris Najoma ya bayyana cewa tsadar dala ita ce ummulabaisn tashin farashin jirgin Sama da aka samu.

Ya bayyana haka ne a wani sakon murya da ya aike wa  Freedom Radiyo a harshen yaren turanci.

Chiris Najoma ya bayyana haka ne a dai-dai lokacin da farashin litar man jirgin sama ta kai Naira 1,300 .

Ya kuma yi kira ga Dangote kan ya gaggauta bude matatar man da yake shirin budewa.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!