Connect with us

Bidiyo

Tattaunawa kan bayyana sakamakon zabe da hukumar INEC za ta fara ta kafar Internet

Published

on

Acikin Shirin na wannan rana an tattauna kan bayanai da furucin da shugaban hukumar INEC ya yi na cewa a shirye hukumar ta ke da ta bayyana sakamakon zabe ta kafafen sadawar zamani ko Internet.

Bakin da su ka kasance a cikin shirin sun hadar da Malam Kabiru Sufi da kuma Hon Nasir Garba Dantiye.

Ga cikakkiyar tattaunawar ta su.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a Reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Freedom Radio Dutse 99.5 FM Dala FM Kano 88.5

Now Streaming

Archives

Copyright © 2019. Freedom Radio Group. All Rights Reserved.

error: Content is protected !!