Connect with us

Barka Da Hantsi

Tattaunawa kan fataucin ƙananan yara da abubuwan dake tabbatar da fataucin a matsayin laifi

Published

on

Shirin Barka da Hantsi 01-11-2021

Shirin na wannan ranar yayi duba kan fataucin ƙananan yara da kuma abubuwan da ke tabbatar da fataucin a matsayin laifi.

Domin yin wannan tattaunawar ne shirin ya gayyato Aliyu Abba Kalli Shugaban sashen wayar da kan jama’a na hukumar yaƙi da fataucin ƙananan yara ta ƙasa NAPTIP shiyyar Kano.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!