Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Barka Da Hantsi

Tattaunawa kan gyaran da majalisar dokoki ta yiwa dokar zabe da sassan dake janyo ruɗani tsakanin ƴan siyasa

Published

on

A cikin shirin na wannan ranar, an tattauna kan gyaran da majalisar dokoki ta ƙasa ta yiwa dokar zaɓe da sassan da suke janyo ruɗani a tsakanin ƴan siyasa, musamman fitar da ɗan takara ta hanyar kai tsaye da aka tilastawa jam’iyyu maimakon amfani da delegates, da kuma batun aika sakamakon zaɓe ta hanyar internet.

Baƙon da aka tattauna dashi shi ne Hon. Nasir Garba Ɗantiye, tsohon wakilin Garki da Ɓaɓura a Majalisar Wakilai ta tarayyar Najeriya, kuma Masharhanci kan batutuwan da suka shafi siyasar Najeriya.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!