Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Barka Da Hantsi

Tattaunawa kan hanyoyin daƙile matsalolin satar waya da inganta sana’ar sayar da wayoyin a Kano

Published

on

A cikin shirin na wannan ranar, an tattauna ne game da rawar da ƙungiyoyi na kasuwannin sayar da wayoyi ke takawa wajen daƙile matsalolin da suka danganci satar waya, da ma inganta harkar sana’ar sayar da wayoyin a faɗin jihar Kano.

Baƙin da aka tattauna da su sune Comrade Rabi’u Nuhu Sa’id, tsohon sakatare na kasuwar sayar da wayoyi ta Berut, sai kuma Alhaji Ashiru Yusuf Yakasai, guda cikin Ƴan kasuwar da suke taka rawa wajen saita al’amura.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!