Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Barka Da Hantsi

Tattaunawa kan hanyoyin samu da sarrafa kudaden shiga ga gwamnatin jihar

Published

on

A cikin shirin na wannan ranar, an tattauna ne kan batun hanyoyin samun kuɗaɗen shiga ga gwamnatin jihar Jigawa da kuma yadda ake sarrafa kuɗaɗen wajen yiwa jama’a hidima musamman a ƙunshin kasafin kuɗi.

An tattauna ne da Kwamishinan Ma’aikatar kuɗi, kasafi da tsare-tsaren tattalin arziƙi a gwamnatin jihar ta Jigawa wato Alhaji Babangida Umar Gantsa.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!