Connect with us

Barka Da Hantsi

Tattaunawa kan manufa da dalilan tarurruka na kungiyoyin tsofaffin dalibai a karshen shekara

Published

on

Shirin Barka da Hantsi 29-12-2021

A cikin shirin na wannan ranar, an sake yin duba ne ga Manufa da dalilan tarurruka na ƙungiyoyin tsofaffin ɗalibai a ƙarshen shekara, da kuma jin irin rawar da suke takawa domin kyautata ilimi a makarantun da suka yi.

Ibrahim Ishaq Dan’uwa Rano ne ya tattauna da Pharm. Ghali Sule shugaban ƙungiyar tsofaffin ɗalibai na makarantun kimiyya na jihar Kano a matakin ƙasa KASSOSA, da kuma Aminu Lawal Hussein sakataren yaɗa labarai na ƙungiya.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!