Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Barka Da Hantsi

Tattaunawa kan rayuwar masu fama da cuta mai karya garkuwar jiki

Published

on

Shirin Barka da Hantsi 30-11-2021

A cikin shirin na wannan ranar, an tattauna ne kan rayuwar masu fama da cuta mai karya garkuwar jiki.

Baƙin da aka tattauna dasu sun hadar da shugaban haɗaɗɗiyar ƙungiyar malaman addinin musulunci da na kirista masu ɗauke da cuta mai karya garkuwar jiki, Haruna Ado Sani, da kuma Khadija Hamisu sakatariyar ƙungiyar.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!