Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Bidiyo

Tattaunawa kan shirin fara amfani da kudin Internet wato E-Naira a Najeriya

Published

on

A cikin shirin, an tattauna kan sabon shirin fara amfani da kudin Internet wato E-Naira da babban Bankin Najeriya zai kaddamar nan ba dadewa ba.

Baƙin da a ka tattauna da su sun haɗar da Barista Ibrahim Sule da Alhaji Adam Alhasan Muhammad da kuma Dakta Najib Usman.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!