Connect with us

Barka Da Hantsi

Tattaunawa kan tasirin karatu ta kafar intanet da ke tafiya da zamani

Published

on

Shirin Barka da Hantsi Ibrahim Ishaq Dan'uwa Rano 02-02-2022

A cikin shirin na wannan ranar, an yi duba ne kan tasirin karatu ta kafar intanet da ke tafiya dai-dai da zamani da kuma irin ci gaban da aka samu a jami’ar nan ta gwamnatin tarayya wato National Open University.

Ibrahim Ishaq Dan’uwa Rano ne ya tattauna da Daraktan makarantar shiyyar jihar Kano, Dakta Ali Ibrahim Alhassan.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!