Connect with us

Barka Da Hantsi

Tattaunawa kan yadda janye tallafin mai zai shafi rayuwar al’ummar Najeriya

Published

on

Shirin Barka da Hantsi 09-12-2021

A cikin shirin na wannan ranar, an yi duba ne kan matsalar janye tallafin mai da yadda hakan zai shafi rayuwar al’umma, tare da sanin irin rawar da mahukunta za su taka domin tabbatuwarsa ko akasin haka dama motsi na nemowa jama’ar ƙasa sauƙin rayuwa.

Ibrahim Ishaq Dan’uwa Rano ne ya tattauna da Hon. Sulaiman AbduRahman Kawu Sumaila OFR tsohon shugaban marasa rinjaye na majalisar wakilai ta tarayya da kuma Comrade Kabiru Ado Minjibir shugaban ƙungiyar ƙwadago ta ƙasa NLC reshen jihar Kano.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!