Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labaran Wasanni

Tennis: Liam Broady ya samu tikitin buga gasar France Open

Published

on

Dan wasan kasar Burtaniya Liam Broady ya samu tikitin buga gasar kwallon Tennis ta French Open karo na farko a tarihin wasannin sa.

Liam Broady ya doke dan wasan kasar Australian Marc Polmans da ci 7-6 7-5 6-4 a fafatawar da sukai wanda hakan ne ya bashi damar zuwa gasar ta France Open.

Broady mai shekaru 26, yanzu haka ya samu nasara a wasanni uku da ya buga a jere wanda hakan ya bashi damar samun tikitin buga gasar ta France Open.

Yanzu haka dan wasa Broady ya shiga sahun yan wasa irin su Andy Murray da Dan Evans da Cameron Norrie da Kyle Edmund da zasu halarci gasar Grand Slam, wacce za ta fara gudana daga ranar Lahadi mai zuwa.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!