Connect with us

Labaran Wasanni

Tennis: Venus da Serena Williams da Sloane Stephens basu ne bakar fataba kawai

Published

on

Yar wasan kasar Amurka Taylor Townsend ta ce a hankali ta fara fahimtar matsalolin da take samu ga ‘yan wasan tennis mata Bakar fata.

Townsend ta bayyana hakan ne a shafinta ta Internet game da gangamin da al’umma kasar ta Amurka keyi game da kashe bakar fata mai suna George Floyd da jami’an tsaro sukai a kasar.

An dakatar da wasan Tennis saboda barazanar cutar codiv 19.

Grand Slam Tennis 2 from Electronic Arts

Ta kuma ce hakan ne ya hadda sa zanga-zanga a fadin kasar ta Amurka sanadiyyar kasa daukan hukunci da gwamnatin kasar tayi.

Ta kuma ce mutane na ganin bakaken fata a wasannin na tennis su Venus Willam da Serena Williams da Sloane Stephens ne kawai basa tunanin akwai fakaken fata da yawa a wasannin na Tennis.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Freedom Radio Dutse 99.5 FM Dala FM Kano 88.5

Now Streaming

Subscribe to Freedom Radio via Email

Enter your email address to subscribe to this site and receive notifications of new posts by email.

Join 332,988 other subscribers.

Copyright © 2019. Freedom Radio Group. All Rights Reserved.

error: Content is protected !!