Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labaran Wasanni

Tokyo 2020: Mambobi Uku a tawagar kasar Afirka ta Kudu sun kamu da Corona

Published

on

‘Yan wasa biyu tare da jami’I guda a cikin tawagar ‘yan wasan kwallon kafa na kasar Afirka ta Kudu sun kamu da cutar Corona a birnin Tokyo.

‘Yan wasan sune: Thabiso Monyane da Kamohelo Mahlatsi da kuma jami’I mai tsokaci a kan faifen bidiyo, Mario Masha.

Tawagar kasar ta bayyana cewa tuni aka killace mutanen uku da suka kamu da cutar.

“An yiwa sauran ‘yan wasan gwaji har sau biyu kuma basa dauke da cutar, kuma muna bin dukkanin shawarwarin da hukumomin lafiya na gida suka bamu,” in ji kungiyar.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!