Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labaran Wasanni

Ahmed Musa zai koma Turkiyya da taka leda

Published

on

Kungiyar kwallon kafa ta Fatih Karagumruk dake a kasar Turkiyya ta sanar da kammala yarjejeniyar daukar keftin din Super Eagles Ahmed Musa.

Tsohon dan wasan gaban kungiyar Leicester City ya amince da komawa Fatih Karagumruk.

Haka kuma, Ahmed Musa zai isa kasar ta Turkiyya a cikin kwanaki kalilan masu zuwa don fara kwantiragin na shi.

Rahotanni na cewa, kawo yanzu dai kungiyar da ke a birnin Istanbul ba ta taba lashe wani babban kofi ba.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!