Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labaran Wasanni

2020 Olympics: An ayyana Quadri Aruna cikin gwarazan ‘yan wasa 15

Published

on

An ayyana keftin din tawagar ‘yan wasan Tenis na kasa, Quadri Aruna cikin manyan ‘yan wasan 15 a gasar Tenis bangaren maza ta gasar Olympics da za a fara ranar 23 ga watan Yuli a kasar Japan.

Dan wasan mai rike da lamba daya a Afirka, Aruna ya zama lamba na 15 bayan dan kasar Faransa Simon Gauzy dake a lamba ta 14 cikin ‘yan wasa 65 da zasu fafata a gasar.

Aruna yana daga cikin fitattun ‘yan wasan da za a kalla a kwallon Tenis duba da yadda yake fatan kaiwa wasan karshe a gasar.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!