Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labaran Wasanni

Tokyo Olympics: Najeriya ta bukaci ‘yan wasanta da su ciyo lambobin yabo

Published

on

Mataimakin shugaban kasa, Farfesa Yemi Osinbajo, ya gargadi tawagar ‘yan wasan da zasu wakilci Najeriya a gasar guje-guje da tsalle-tsalle ta Tokyo Olympics 2020 da su dage wajen ganin sun ciyo wa Najeriya lambobin yabo.

Osinbajo ya bayyana hakan ne yayin ban kwana da tawagar ‘yan wasan a dakin taro dake fadar shugaban kasa.

“Ina yi wa kowane dan wasa wasiyya da kada ya yi amfani da duk wani haramtaccen abu ko yaudara ta kowace hanya,” in ji Osinbajo.

Ya kuma bukaci ‘yan wasan su zama jakadun Najeriya masu cancanta kuma su wakilci kasar yadda ya kamata.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!