Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

Rahoto na musamman kan Tsadar kayan miya a watan Azumi

Published

on

A duk lokaci irin wannan na Azumin watan Ramadan, mutane kan koka dangane da tsada, ko kuma karancin kayan miya.

Sai dai, wasu mutanen na dora alhakin hakan ga masu sayar da kayan miyar a wasu daga sassan Nijeriya.

Wakiliyarmu Shamsiyya Farouk Bello ta zagaya wasu daga cikin kasuwannin da ake sayar da irin wadannan kaya a jihar Kano don jiyo yadda farashin ke kasancewa da kuma dalilin tashin nasu a irin wannan lokaci.

Danna Play domin jin rahoton nata.

https://freedomradionig.com/wp-content/uploads/2023/03/LABARAN-RANA-AZUMI-VEGES-28-03-2023.mp3?_=1

Rahoton: Shamsiyya Farouk Bello

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!