Connect with us

Labarai

Tsarin karɓa-karɓa ba zai ciyar da Najeriya gaba ba – Attahiru Jega

Published

on

Tsohon shugaban hukumar Zabe mai zaman kan ta ta kasa INEC Farfesa Attahiru Jega ya bayyana cewa shugabancin karɓa -karɓa ba zai iya fitar da ƙasar nan daga cikin matsalolin da take fuskanta ba.

Jega ya bayyana hakan yayin zantawar sa da gidan talabijin na Arise.

Ya ce, alhakin zaɓar shugaba na gari na wuyan ƴan Najeriya, ko da kuwa daga bangaren Kudu yake ko Arewa ko kuma banbancin jam’iyya.

‘yan Najeriya basu amfana da mulkin dimukuradiyya baFarfesa-Jega

Attahiru Jega ya jaddada cewa tsarin mulkin karɓa-karɓa ba zai fitar da Najeriya daga ƙalubalen da take fuskanta ba.

 

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!