Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

Tsaro: An kawo sabon kwamandan rundunar soji a Kano

Published

on

Runduna ta uku ta sojin kasar nan da ke barikin Bukavu anan Kano ta samu sabon babban kwamanda wanda ya kama aiki a ranar juma’a da ta gabata.

Hakan na kunshe ne cikin wata sanarwa da rundunar ta fitar mai dauke da sa hannun mai magana da yawunta, kaftin Njoka Irabor.

Sanarwar ta ce, a yanzu burgediya janar Bamidele Alabi wanda shine babban kwamandan rundunar an yi masa sauyin wajen aiki zuwa shalkwatar rundunar sojin Najeriya da ke Abuja.

Yayin da burgediya janar Sinyinah Nicodemus ya maye gurbinsa a matsayin sabon kwamandan rundunar ta uku da ke Bukavu anan Kano.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!