Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

Tsaro: An tuhumi wata mata a Kano dake damfarar mutane ta hanyar tura alert na bogi

Published

on

Rundunar ‘yan sandan jihar Kano ta kama wata mata da ake zargin ta damfari wasu mata sama da naira dubu dari biyu ta hanyar nuna musu sakon alert na bogi.

Mai magana da yawun rundunar DSP Abdullahi Haruna Kiyawa, ne ya bayyana hakan ga manema labarai ranar Talata.

Yace matar mai suna Fati Umar Dikko, dake Rijiyar Zaki ta karbi Atamfofi da lesina na mutane kuma ta nuna musu sakon alert na bogi.

Fatima Umar Dikko, ita ce wadda ake tuhuma ta amsa laifin da ake zarginta da shi inda tace tana karbar kayan mutane kuma ta tura musu alert na bogi.

 

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!