Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

Tsaro: Jin haushin kin tattaunawa da ‘yan ta’adda ke kara tunzura su a Kaduna – El’Rufa’I

Published

on

Gwamnatin jihar Kaduna ta ce babban abin da yasa ‘yan ta’adda suke yawan kai hare-haren ta’addanci a jihar shine rashin basu damar tattaunawa da gwamnati.

Gwamnan jihar, Malam Nasir El-Rufai, ne ya bayyana haka yayin da ake tattaunawa da shi a gidan Talabaijin na Channels.

El-rufa’i ya ce gwamnati ba za ta sauka daga kudirinta ba na kin tattaunawa da ‘yan ta’addah, yana mai cewa ba wayewa ba ce gwamnatin ta tattauna da masu laifi.

Ya ce abin da ya kamata gwamnatin tayi  wajen magance ayyukan fashi da makami da kuma satar mutane ita ce daukar matakin da ya kamata ga mutanen dake aikata laifi.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!