Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

Tsaro: Najeriya na buƙatar ƙarin jami’an tsaro miliyan ɗaya – Adetokunbo Kayode

Published

on

Tsohon ministan tsaron ƙasar nan Mr. Adetokunbo Kayode ya ce Najeriya na da buƙatar sake ɗaukan jami’an tsaro kimanin milyan ɗaya.

Adetokunbo Kayode ya ce, jami’an tsaron musamman sojoji za su taimaka wajen magance matsalar tsaro a ƙasar nan.

A cewar sa, tuntuni jami’an tsaron ƙasar nan sun yi kaɗan kuma ba za su iya magance matsalolin da ake fuskanta ba, wanda hakan ne ya sanya ake ci gaba da ganin matsalolin tsaro a kasar nan.

Adetokunbo ya ce, hanyoyin da ake bi tsawon shekaru don magance tsaron sune dai har yanzu ake bi, yana mai cewa haƙƙin gwamnati ne ta fito da sabbin dabaru na magance matsalar tsaro, da kuma sauya tsarin daukan jami’an tsaron aiki.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!