Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

Tsaro – sojojin Najeriya sun hallaka mayakan kungiyar ISWAP 50

Published

on

Sojojin Najeriya sun yi nasarar hallaka mayakan kungiyar ISWAP 50 a jihar Borno.

Sojojin karkashin dakarun Operation Hadin Kai sun kuma yi nasarar fatattakar mayakan da dama tare da ji musu mummunan raunuka.

Daraktan hulda da jama’a na rundunar, Birgediya Janar Mohammed Yerima ne ya tabbatar da hakan ta cikin wata sanarwa.

Ya ce, ya ce an gudanar da aikin ne a yankin Damboa karkashin dakarun Operation Hadin Kai.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!