Connect with us

Labarai

Sojin kasa kadai ba za su iya kawo karshen matsalar tsaron kasar nan ba – Janar Faruk

Published

on

Babban hafsan sojin Najeriya Manjo Janar Farouk Yahaya, ya ce sojojin kasa kadai ba za su iya shawo kan kalubalen tsaron da ke addabar kasar nan ba.

Manjo Janar Faruk Yahaya ya bayyana hakan ne lokacin da ya kai ziyarar ban girma ga shugaban hafsan sojojin sama Air Marshal Oladayo Amao, a Hedikwatar Sojoji da ke Abuja.

Ya ce, sojojin sama na da matukar muhimmanci a fagen yaki da masu tayar da kayar baya da ‘yan fashi da makami da sauran nau’ikan laifuka a kasar nan.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a Reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Freedom Radio Dutse 99.5 FM Dala FM Kano 88.5

Now Streaming

Archives

Copyright © 2019. Freedom Radio Group. All Rights Reserved.

error: Content is protected !!