Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

Tun tuni ya kamata Buhari ya yiwa ministoci garambawul-Farfesa Kamilu Fagge

Published

on

Farfesa Kamilu Sani Fagge, na jami’ar Bayero ya ce tun tuni ya kamata shugaban kasa Buhari, ya yiwa Ministocin kasar nan garambawul.
Farfesa Kamilu, ya bayyana haka ne ga Freedom radio, inda ya ce wannan mataki yazo a makare, la’akhari da yadda tun wuri al’umma suke fatan samun gyaran.
A ranar larabar nan ne dai shugaban kasar ya sauke ministocin biyu sun haɗa da na noma Alhaji Sabo Nanono da na lantarki Injiniya Saleh Mamman.
Yanzu haka dai ministan muhalli Muhd Abubakar shi zai maye gurbin ministan noma, yayin da karamin ministan ayyuka Abubakar Aliyu zai maye gurbin ministan lantarki.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!