Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

Ya kamata a yiwa Abduljabbar Kabara gwajin Kwakwalwa – Lauya

Published

on

Lauyan da ke wakiltar gwamnatin Kano a shari’ar da ake yi da Abduljabbar Kabar ya nemi da a yiwa Malamin gwajin kwakwalwa.

Freedom Radio ta ruwaito Barrister Sa’ida (SAN) ce ta yi rokon ya yin zaman kotun nay yau Alhamis.

Lauyan ya roki hakan ne bayan da ya dogara da sashi 278 (8) cikin ba ACJL.

A zaman kotun na yau dai an karantowa Abduljabbar Kabara tuhuma har hudu sai dai ya yi gum, bayan da aka bukaci ya ce wani abu a kai

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!