Yadda bikin nadin Alhaji Aminu Bello a Matawallen Minjibir ya kasance 31-12-2022.
Jarumin fina-finan Hausa Sadik Sani Sadik ya caccaki masu cewa ƴan film suna koyar da tarbiyya. Sadik ya ce, tarbiyya tun daga gida ake yinta saboda...
Limamin Masallacin Triumph da ke Fagge a Kano Dr. Abdulmuɗallib Ahmad Giɗaɗo ya aike wa da Shugaba Buhari buɗaɗɗiyar wasiƙa kan ya binciki zarge-zargen da Ɗan...
Saurari shirin Kowane Gauta na ranar Laraba 04-01-2023, tare da Ibrahim Ishak Rano, domin yadda siyasar Kano ta kaya.
A cikin shirin Inda Ranka na ranar Laraba 04-01-2023, zaku ji cewa, an rasa sama da miliyan 100 a jami’ar Kimiyya ta Aliko Dangote. Wata mata...
Matashin Ɗan Jarida kuma tsohon saurayin Jaruma Rahma Sadau lokacin ƙuruciya Shu’aibu Abdullahi ya bayyana cewar har yanzu yana kewar Soyayyar da suka yi a makarantar...