Freedom Radio Nigeria
Najeriya A Yau 09-11-2021 akan zaɓen Anambra, shirin haɗin gwiwa da jaridar Daily Trust.
Ku saurari yadda siyasar Kano da ma Najeriya ke kasancewa a wannan lokacin ta cikin shirin Kowane Gauta da ya kunshi tsantsar ra’ayin ‘yan siyasa.
Ku kira wannan lambar domin sauraron mu kai tsaye.