Barka da Hantsi: Tattaunawa kan matsalolin ‘yan fansho a jihar Kano
Matsalolin ƴan fansho a jihar Kano da kuma jin me mahukunta ke yi a kan lamarin daga ɓangaren gwamnati? Baƙinmu sun haɗa da PPS Usman Bala...
Bidiyo2 years ago
Ƙalubalen da muke fuskanta da iyaye idan an yiwa yaransu fyaɗe – Lauyoyi mata
Shugabar ƙungiyar Lauyoyi mata reshen jihar Kano ta bayyana manyan ƙalubalen da suke samu da iyaye idan an yiwa ƴaƴansu fyaɗe. Shugabar ta kuma bayyana damuwa...
An Tashi Lafiya2 years ago
An Tashi Lafiya 08-11-2022
An Tashi Lafiya tare da Abdulkadir Yusuf Gwarzo.
Bidiyo2 years ago
Fashin baki daga shafin Audu Bulama kan Mutuwar Abdullahi a hannun Yansanda
Fashin baki daga shafin Audu Bulama kan hirar Shugaban Najeriya Buhari da Mutuwar Alaramma Abdullahi a hannun ‘Yansanda.
Bidiyo2 years ago
Jawabin Alhassan Ado Doguwa lokacin da Sanata Kabiru Ibrahim Gaya ya kai masa ziyara a gidansa
Jawabin Alhassan Ado Doguwa lokacin da Sanata Kabiru Ibrahim Gaya ya kai masa ziyara a gidansa. Bidiyo daga shafin Nura Ali.
Bidiyo2 years ago
Yadda zaku kare ƴaƴanku daga fyaɗe
Kwamishiniyar mata da ƙananan yara ta Kano Dr. Zahra’u Muhammad Umar ta bayyana matakan da iyaye zasu ɗauka don kare ƴaƴansu mata musamman ƙanana daga fyaɗe....
Bidiyo2 years ago
Shirin Koane Gauta na ranar Litinin 07-11-2022
Saurari shirin Koane Gauta na ranar Litinin tare da Ibrahim Ishaq Rano.
Bidiyo2 years ago
Shirin Inda Ranka na Litinin 07 11 2022
Saurari shirin Inda Ranka na Litinin tare da gogan naku Nasir Salisu Zango.