Freedom Radio Nigeria

  • Barka da Hantsi: Yadda batun sauya takardun naira ya shafi kasuwar canjin kudade a Najeriya
    Barka Da Hantsi2 years ago

    Barka da Hantsi: Yadda batun sauya takardun naira ya shafi kasuwar canjin kudade a Najeriya

    Bayan matakin babban bankin ƙasa CBN na sauyawa wasu daga cikin takardun naira fasali, yaya lamarin ya shafi kasuwar canjin kuɗaɗe? Kuma me ya janyo EFCC...

  • Bidiyo2 years ago

    Ni kaina ban taɓa wanke riga ko wandon miji ba – Dr. Maryam Abba

    Malamar addinin Musulunci Dr. Maryam Abubakar Abba ta kwalejin ilimi ta tarayya da ke Kano ta ce, ba dole bane mace ta yiwa miji wanki. Tace...

  • Bidiyo2 years ago

    Freedom Global News 04-11-2022

    Freedom Global News tare da Hauwa Adamu Kiyawa 04-11-2022.

  • Barka Da Hantsi2 years ago

    Barka da Hantsi: Sabbin canje-canje da cigaba da ake samu a jami’ar Yusuf Maitama Sule

    A cikin shirin na wannan ranar, an tattauna ne kan sabbin canje-canje ko cigaba da ake samu a jami’ar Yusuf Maitama Sule domin inganta harkokin ilimi...

  • Bidiyo2 years ago

    Yadda zaman Kotun shari’ar Amal Umar ya kasance

    Jaruma Amal Umar ta nemi kotu ta dakatar da ƴan sanda yunkurin kamata. Hakan ya biyo bayan wani saurayinta da aka kama da zargin damfarar Miliyan...

  • Bidiyo2 years ago

    Ƙungiyoyi na neman a hukunta Doguwa

    Yayin da kungiyar yan jarida ta yi tir da mazgar da Doguwa ya yiwa danta, suma kungiyoyin sa kai sun yi kira ga gwamnati kan lallai...

  • Bidiyo2 years ago

    Shirin Kowane Gauta na ranar Alhamis 03-11-2022

    Shirin Kowane Gauta na ranar Alhamis tare da Ibrahim Ishaq Rano.

  • Bidiyo2 years ago

    Shirin Inda Ranka na ranar Alhamis 03-11-2022

    Shirin Inda Ranka na ranar Alhamis tare da Nasir Salisu Zango.

  • Bidiyo2 years ago

    Musaffar Alkur’ani tare da Gwani Mai Sittin

    Barka da Jumu’a, kuma Albarkacin wannan rana ga Musaffar Alƙur’ani mai girma tare da Gwani Ibrahim Mai Sittin.

  • Bidiyo2 years ago

    Tattaunawa kan gina matasa tare da sama musu madogara

    A cikin shirin na wannan ranar, an tattauna ne kan gina matasa da kokarin da makarantar ENGAUSA HUB ta ke yi wajen samawa matasa makoma. Shirin...

Saurari Tashoshin mu kai tsaye

Freedom Radio Kano Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv

Kira +1(605)475 8105 domin sauraron mu kai tsaye

Ku kira wannan lambar domin sauraron mu kai tsaye.

Tune In

error: Content is protected !!