Bidiyo2 years ago
Ko da Abba Ganduje zai ci zaɓe sai mun ƙwace a Kotu – Sanusi Bature
Kakakin Ɗan Takarar Gwamnan Kano a jam’iyyar NNPP Alhaji Sanusi Bature Dawakin Tofa ya ƙalubalanci ɗan takarar majalisar tarayya na Dawakin Tofa, Tofa da Rimingado Engr....