Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labaran Wasanni

Virgil van Dijk: Everton ta bada hakuri kan raunin da ya samu

Published

on

Mai horas da kungiyar kwallon kafa ta Everton Carlo Ancelotti ya bada hakuri kan raunin da dan wasan Liverpool Virgil van Dijk ya samu a karawarsu ta ranar Asabar.

Van Dijk mai shekara 29 ya samu rauni a kafarsa bayan sunyi taho mu gama da mai tsaron gidan Everton Jordan Pickford.

Ancelotti ya ce “Pickford ya nuna damuwarsa kan raunin dan wasan ya samu, inda ya ce sam baiyi hakan cikin ganganci ba amma tsautsayi ne kawai.”

“Muna matukar bada hakuri a kan wannan tsautsayin kuma muna masa fatan warkewa cikin kankanin lokaci,” in ji shi.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!