Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labaran Wasanni

COVID-19: Ranoldo ya sake kamuwa a karo na biyu

Published

on

Zakaran dan wasan kungiyar kwallon kafa ta Juventus Cristiano Ronaldo ya kara kamuwa da cutar Corona karo na biyu a cikin wata guda.

Ronaldo dai ya kamu da cutar bayan gwajin da aka yi masa a kasarsa ta Portugal tun a farkon watan Oktoba.

An dai sake samun dan wasan dauke da cutar bayan kwanaki 9 da yi masa wance gwajin, sakamakon sabon gwajin da aka yi masa.

Rahotanni na cewa, a wannan karo na biyu cutar zata hana Ronaldo buga wasansu da Barcelona a mako mai zuwa a gasar Champions League.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!