Labaran Freedom
Gwamnatin Kano ta amince a dawo da marayun da aka kora daga gidan Marayu

Gwamnatin jihar Kano ta amince da a dawo da zaurawan marayun da ta kora daga gidan marayu na Kofar Nasarawa bayan samunsu da karya dokokin gidan.
Danna alamar sauti domin jin cikakken rahoton.
Rahoto: Yusuf Ali Abdallah
You must be logged in to post a comment Login