Connect with us

Labarai

Wani dattijo ya rasa ran sa a Kano wajen ceto Tinkiya

Published

on

Wani datijjo mai shekarun 51 ya rasa ran sa ta dalilin fadawa rijiya a kokarin da ya yi wajen ceto Tinkiya  sa a garin Sha’isakawa a karamar hukumar Dambata

Jami’in hulda da jama’a na hukumar kashe gobara ta jihar Kano Saidu Mohammed ya sanar da hakan ga manema labarai.

A cewar sanarwar  ala’marin ya afko ne da safiyar jiya Talata alokacin da marigayin yake kokarin ceto Akuya da zata fada rijiya.

Saidu Mohammad ya ce sun sami kiran gaggawa da misalin karfe 4 da minti 42 lokacin da marigayin ya fada Rijiyar.

 

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!