Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

Duba cancanta ne yasa aka cire sunan Maryam Shatty-Ganduje

Published

on

Tsohon Gwamnan Jihar Kano Dr Abdullahi Umar Ganduje yace duba can-canta ne ya sanya shugban kasa sauya sunan Maryam Shetty da ga cikin jerin sunayen Ministocinsa.

 

Abdullahi Umar Ganduje ya bayyana hakan ne yayin tattaunawarsa da manema labari.

 

Wanda yace bayan ce-ce kuce da al’umma suka ringa yi akan rashin can-cantar ta a wannan matsayi, ya sanya shugaban kasa ya nemi ya ba da shawara akai

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!