Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

Zamu inganta harka kimiyya da fasaha a Kano

Published

on

Gwamnatin jihar Kano ta ce zata bada fifiko a bangare kimiyya da fasaha, don tabbatar da cigaba a bangaren.

 

Kwamishina ma’aikatar kimiya da fasaha da kuma kere-kere Tajo Othman ne ya bayyana hakan cikin wata samarwa da ya aikewa manema labarai.

 

Wanda ya ce maikatar tasa zata koyar da matasa sana’o’in dogaro da kai da dama, domin su dogara da kansu.

 

Tare da cewa gwamnatin Kano ta amince da baiwa maikatar wasu kamfanoni guda Hudu na kimiya da fasaha ga ma’aikatar domin samun cigaba.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!