Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Addini

Wani harin roka ya yi sanadiyar tashin gobara a kasar Saudiya

Published

on

Kasar Saudi Arebiya ta ce gobara ta tashi a daya daga cikin matatun manta a jiya alhamis bayan wani hari da aka kai wajen.

Ma’aikatar makamashin kasar ba ta bayyana wanda ke da hannu a harin da aka kai ba a birnin Jizaan da ke kudu maso yammacin kasar sai dai a baya-bayan nan kungiyar Houthi da ke kasar Yemen ta yi kaurin suna wajen kai wan irin wadannan hare-haren.

Tun farko, kawancen da Saudi Arebiya ke jagoranta wanda ke yaki a kasar Yemen ya ce, ya lalata jirage marasa matuki da ‘yan tawayen Houthi ke amfani dasu.

‘Yan tawayen Houthi dai sun sha kai hare-hare kan cibiyoyin man Saudiya

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!