Labarai
Wani malamin jami’ar Bayero ya zama dalibi mafi hazaka a fannin lissafi a Jami’ar kasar Thailand

Wani malami a sashen nazarin kimiyyar lissafi a jami’ar Bayero da ke Kano Dr Auwal Bala Abubakar, ya zama dalibi da ya fi hazaka a wata jami’a da ke kasar Thailand.
Dr Awwal Abubakar dai wanda ya yi digiri na uku (PhD) a fannin lissafi ya kammala da shaidar karatu mai daraja ta farko a jami’ar Chulalongkorn a kasar Thailand
You must be logged in to post a comment Login