Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

Ko kun san rukunin ma’aikatan da Buhari zai dauka aiki na din-din-din ?

Published

on

Gwamnatin tarayya ta bayar da umarnin daukar ma’aikata sama da dubu 30 aikin  din-din-din.

Wadanda za’a dauka aikin su ne wadanda suka karanci bangaren aikin Gona da kuma Kimiyya.

Sakataren zartaswa na hukumar bunkasa aikin noma Ta kasa, Prince Paul Ikonne, ya sanar da haka  a Abuja.

Prince Paul Ikonne, ya ce ma’aikatan da za a dauka aikin, za su rinka auna kasa da kuma bayar da shawarwari ga manoma.

Sai dai ya ce ko wanne manomi zai biya naira 500 a matsayin kudin Awun kasar da akaiwa gonarsa, kana kuma bayan horas da ma’aikatan, za a basu kayan aikin da za suyi amfani da su wajen aikewa hukumar bayanai kai tsaye ofishinta dake Abuja.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!