Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

Wasannin gasar Firimiyar TOPA na yau Laraba

Published

on

A cigaba da buga gasar cin kofin Firimiyar TOPA da kungiyoyin jihar Kano ke bugawa, a ranar Larabar nan 06 ga Oktoban 2021  gasar zata cigaba inda….

Ashafa Action zata fafata da Tsamiya United A filin wasa na Kano Pillars dake Sabon gari da misalin karfe hudu na yamma.

Dorayi United da KMC F.C a filin wasan Kano Pillars amma da misalin karfe biyu.

Yayin da Tukuntawa United zasu barje gumi da Good Boys Dorayi a filin wasa na Sani Abacha dake kofar Mata da misalin karfe biyu.

Akawi wasa tsakanin Golden Bullet da Dabo Feeder a filin wasan na Sani Abacha da karfe hudu.

Fafatawa tsakanin Dorayi Warriors da Young Boys Fagge a filin Kano wasa na Pillars dake Sabon Gari da karfe biyu.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!