Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

Wasan sada zumunci FC Raula zata fafata da Ashafa Makwarari

Published

on

A ci gaba da buga wasannin sada zumunci da kungiyoyi a jihar Kano ke yi.

Kungiyar kwallon kafa ta Raula FC dake Kano, zata buga da takwararta ta Ashafa dake unguwar Makwarari a wani wasan sada zumunci tsakaninsu.

Wasan dai zai gudana a ranar Laraba 06 ga Oktoban shekarar 2021 da muke ciki da misalin karfe hudu na yamma.

Karawar da zata gudana a filin wasa na Mahaha Sports Complex dake Kofar Na’isa.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!