Connect with us

Labarai

Wasu jami’an gwamnati na yin zagon kasa ga harkokin tsaro – Khalifa Dikwa

Published

on

Daya daga cikin dattijan jihar Borno farfesa Khalifa Dikwa, ya yi zargin cewa wasu daga cikin jami’an gwamnatin kasar nan suna yin zagon kasa ga harkokin tsaro.

 

A cewar sa, wannan dalili ne ya sanya har yanzu rikicin boko haram ya ki ci yaki cinyewa.

 

Farfesa Khalifa Dikwa ya bayyana hakan ne yayin zantawa da gidan talabijin na Channels.

 

Ya kuma bukaci gwamnati da ta yi amfani da na’urorin zamani wajen yaki da ta’addanci.

 

 

 

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a Reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Freedom Radio Dutse 99.5 FM Dala FM Kano 88.5

Now Streaming

Archives

Copyright © 2019. Freedom Radio Group. All Rights Reserved.

error: Content is protected !!