Connect with us

Labarai

Wata budurwa ta gamu da ‘yan shafi mulera a nan Kano

Published

on

Budurwar dai ta hau Baburin Adai-daita sahun ne da zummar za taje gidan su dake Gadon kaya,hawan ta ke da wuya sai ta sami wani fasinja namiji guda a cikin baburin kuma ko ciniki ba su yi ba, yayin da kuma suka dauki wani fasinja namiji a gabaN hauran Ligal wanda hakan ya sanya suka zama su uku a cikin baburin.

Bayan anzo dai -dai inda zata sauka sai tayiwa direba magana amma yayi buris yaki tsayawa, daga nan kuma bata kara gane komai ba sai kawai jin ta tayi anayi mata firfita a gefan titi a Kaduna.

‘Yan sanda sun kama mai damfarar matasa

Wani bazawari ya fito da hanyar karbar waya a hannun mata

Hukumar EFCC ta cafke masu kamfanin boge da bindigu a Kano

Daga bisani wasu jama’a suka buga waya gidansu,  bayan sunyi  amfani da wayar dake hannuta wajen amfani da numbobin dake ciki kuma akayi katari wani dan uwanta ya dauka, daga bisani suka je can Kaduna suka dauko ta zuwa nan Kano.

 

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Freedom Radio Dutse 99.5 FM Dala FM Kano 88.5

Now Streaming

Archives

Copyright © 2019. Freedom Radio Group. All Rights Reserved.

error: Content is protected !!