Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

Ya kamata masu rike da masarautun gargajiya su sanya ido a unguwanninsu: Sarkin gaya

Published

on

Mai martaba Sarkin Gaya, a Jihar Kano, Alhaji Dakta Aliyu Ibrahim ya ja kunnen Hakimai da Dagatai da masu unguwanni na masarautar da su kara sanya idanu ga duk wata bakuwar fuska da ke kai komo a yankunansu.

Sarkin ya bayyana hakan ne ta cikin wata sanarwa da jami’in yada labaran masarautar Auwal Musa Yola ya fitar.

Ta cikin sanarwar Sarkin da ya samu wakilcin wazirin Gaya, Alhaji Usman Alhaji, ya jaddada bukatar dake akwai ga Hakimai da Dagatai da kuma masu Unguwanni kan su kara zage damtse wajen ganin ganin an dakile ayyukan bata gari da kuma rashin tsaro a yankin baki daya.

 

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!