Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

Zamu sake tsaurara tsaro saboda sanyi:’Yan sanda

Published

on

Rundunar ‘yan sandan jihar Kano tace ba zata saurarawa duk wanda ta samu da haura gidan mutane ko fasa shaguna ba a lokacin sanyi.

Mai magana da yawun rundunar ‘yan sandan Jihar Kano, SP Abdullahi Haruna Kiyawa ne ya bayyana hakan a zantawar sa da Freedom Radio.

Kiyawa ya kuma ja hankalin al’umma da suka rika kashe wutar da suka yi amfani da ita bayan kammala girki ko kashe wutar lantarki yayin kwanciya bacci, don gujewa afkuwar gobara.

 

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!