Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Kiwon Lafiya

Dalilan da suka sanya Ganduje ya rufe asibitoci masu zaman kan su a Kano

Published

on

Hukumar kula cibiyoyin kiwon lafiya masu zaman kansu ta Jihar Kano, ta rufe wasu daga cikin wuraren kula da lafiyar al’umma sakamakon rashin bin ka’idojin da hukumar ta shimfida a makonnin biyu da suka gabata.

Babban sakataren hukumar Dr Usman Tijjani Aliyu ne ya bayyana hakan ya yin zantawarsa da manema labarai a yau Talata.
A cewar sa, hukumar ta lura da cewa cibiyoyin kula da lafiya masu zaman kansu ba su da kwawarun ma’aikata sannan suna gudanar da ayyukan su a harabar da ke cike da kazanta.

DR Usman ya kuma ce, za ta gurfanar da wadanda ta kama gaban kotu sannan ko ta ci su tara bisa rashin samun lasisi kafin bude wuraren na su.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!