Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

Ladduban da Musulunci ya tanada yayin bude baki- Malam Ali Dan Abba

Published

on

Malaman addinin musulunci sun bayyana buda baki da yin sahur da abubuwan da suke da laddubansu na musamman da  musulunci ya zo da shi, wadanda suka ce ba kawai don mutum ya yi Azumi ya ci duk abinda ya ga dama a lokacin da yake so ba.
Wani Malamin addini musulunci a Kano Malam Ali Dan Abba ne ya bayyana hakan a zantawarsa da wakiliyarmu Shamsiyya Farouk Bello.
Ga ci gaban tattaunawar tasu.

https://freedomradionig.com/wp-content/uploads/2023/03/LABARAN-RANA-SHAN-RUWA-29-03-2023-1.mp3?_=1
Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!